iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kunginyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta bayyana cewa, kasashen larabawan da suke zaton za su samu tsaro ta hanyar kulla alaka da Isra’ila suna tafka babban kure.
Lambar Labari: 3484929    Ranar Watsawa : 2020/06/26